Loading the player...


INFO:
Matashi Umar Lili Dubai, wanda a baya ya kasance Sakataren Kungiyar Kwankwasiyya Dubai ya ajiye jam’iyyar NNPP inda ya dawo cikin jam’iyyar mu ta APC mai albarka. Muna yi masa maraba da zuwa APC.